Mai Shari’a Emeka Nwite na babbar kotun tarayya dake Abuja ya sahalewa hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta tsare wasu mutane ...
Jami’an hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa (EFCC) ta kama mutane 105, ciki harda ‘yan China 4, a ...
A dajin Park W musamman wajen kan iyakokin kasashen Nijar, Benin da Burkina Faso ne ‘yan ta'adda suka afkawa daya daga cikin ...
Katafariyar gobarar dajin da ta kone unguwanni tare da tilastawa dubban mutane barin gidajensu a birnin Los Angeles ta ...
Jiya Alhamis, Fafaroma Francis ya yi Allah wadai da matakan sojin da Isira’ila take dauka a Gaza, ya na mai ayyana matsalar ...
An ayyana jiya Alhamis a matsayin Ranar Makoki ta Kasa baki daya a Amurka, saboda rasuwar tsohon Shugaban kasa Jimmy Carter, ...
Malaman sun yi zargi sabuwar Majalisar Gudanarwar Jami'ar da kaucewa bin tsari wajen nada Farfesa Aisha Sani Maikudi a ...
A shirin Lafiya na wannan makon mun yi magana ne akan shan magunguna dake sa karfin jiki ko kuma kara kuzari a jiki, inda ...
Amb. Yusuf Tuggar, ya bayyana cewa, gwamnatin Najeriya za ta hada gwiwa da kasar China wajen fara kera makaman yaki na ...
A yau Alhamis, Shugaban Najeriya Bola Tinubu ke alhinin mutuwar sojojin suka mutu sakamakon harin da aka kai kan sansaninsu ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya bakunci kasar Kamaru, inda banda tsadar rayuwa da ta zama ruwan dare gama duniya, ...
Al’umar gundumar Dankurmi a Karamar Hukumar Mulkin Maru ta jihar Zamfara sun shiga firgici da damuwa akan wani harin ‘Yan ...